iqna

IQNA

shugaba rauhani
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba takunkuman zalunci da aka kakaba kan Iran za su kawo karshe.
Lambar Labari: 3485878    Ranar Watsawa : 2021/05/05

Tehran (IQNA) shugaba Rauhani ya ce hanya daya ta warware batun shirin makamashin Nukiyar Iran, shi ne aiwatar da yarjejeniyar da aka kulla kamar yadda take
Lambar Labari: 3485834    Ranar Watsawa : 2021/04/21

Tehran (IQNA) shugaba Rauhani ya bayyana cewa Za Mu Iya tace sanadarin urani’um da darajar da za ta kai 90%, amma ba manufarmu ce mu kera makaman nukiliya ba.
Lambar Labari: 3485813    Ranar Watsawa : 2021/04/16

Tehran (IQNA) shugaba Hassan Rauhani na Iran ya jaddada matsayin kasarsa na ci gaba da yin hadin gwiwa tare da kasar Syria wajen yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3485442    Ranar Watsawa : 2020/12/08

Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murnar zagayowar ranar da Lebanon ta samu ‘yancin kai.
Lambar Labari: 3485389    Ranar Watsawa : 2020/11/22

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran Hojjatol Islam Rauhani ya bayyana cewa tattunawa tsakanin al’ummar Afghanistan ne kawai hanyar warware matsalolinsu.
Lambar Labari: 3485288    Ranar Watsawa : 2020/10/19

Tehran (IQNA)Shugaban Iran ya bayyana babban malamin addini na Iraki Ayatollah Sistani a matsayin jigo na zaman lafiya a kasar.
Lambar Labari: 3485231    Ranar Watsawa : 2020/09/30

Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murnar shiga watan Ramadan mai alfarma zuwa takwarorinsa na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484740    Ranar Watsawa : 2020/04/24

Tehran (IQNA) shugaban Iran ya aike da sakon taya murnar sabuwar shekarar Norouz ga shugabannin kasashen Afghanistan, Pakistan, Azarbaijan, Turkmenistan, Armania, Tajikistan, Turkiya, Qazakistan, Kirgistan, Iraki, da kuma Uzbakestan.
Lambar Labari: 3484636    Ranar Watsawa : 2020/03/19

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hassan Rouhani ya dora alhakin tashe-tashen hankula da suke faruwa a gabas ta tsakiya a kan sijojin kasashen ketare da ke yankin.
Lambar Labari: 3483891    Ranar Watsawa : 2019/07/28

Shugaba Rauhani A Lokacin Sallar Juma'a A Haidar Abad:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani wanda a halin yanzu yake ziyarar aiki a kasar India ya bukaci musulmai a ko ina suke a duniya su hada kai don fuskantar makiyansu.
Lambar Labari: 3482400    Ranar Watsawa : 2018/02/16

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar al'ummomin yankin Gabas ta tsakiya suna cikin murnar nasarar da aka samu wajen raunana tushen ta'addanci a yankin yana mai bayyana bakin cikinsa dangane da yadda wasu kasashen yankin suke ci gaba da kokarin kusatar haramtacciyar kasar Isra'ila.
Lambar Labari: 3482171    Ranar Watsawa : 2017/12/05